Kimanin mutane dubu 8,730 ne aka yi musu aikin Ido kyauta, a Jihar Jigawa, wanda Kungiyar Matasa Musulmi ta Duniya ta dauki nauyi.

Kungiyar Matasa Musulmi ta Duniya da Gidauniyar Malam Inuwa Foundation sun gudanar da aikin, inda aka bawa Mutane 500 gilashin Ido kyauta.

Gwamnatin Jihar Jigawa ita ma ta bawa bada gudunmawa wajen ganin aiki ya kai ga Nasara.

Shugaban Gidauniyar Inuwa Foundation Ahmed Inuwa, ya bayyana cewa aikin zai taimakawa masu matsalar ido wajen ganin cewa sun samu lafiya.

Related Posts

Leave a Reply

%d bloggers like this: