Kimanin sama da mutane miliyan 40 ne a fadin duniya zasu bukaci tallafin gaggawa a 2022 a cewar majalissar dinkin duniya

0 13

Kimanin Sama da mutane miliyan 40 ne a fadin duniya zasu bukaci tallafin gaggawa a 2022 a cewar majalissar dinkin duniya.

Majalissar ta bayyana hakan ne a wani kiyasi data fitar a yau Alhamis, inda tace baya ga mutane miliyan 250 da suke neman agaji a wannan shekarar, a shekara mai kamawa akwai kimanin mutane miliyan 274 da zasu nemi wannan agaji, kamar yanda kodinatan kula da ofishin bada agajin gaggawa na majalissar dinkin duniya ya fitar.

Majalissar ta kara da cewa, a dukkanin mutum 29 cikin adadin mutanen dake fadin duniya mutum guda yana neman agaji a cikin su.

Leave a Reply

%d bloggers like this: