A yayin ganawarsa da shugabannin rundunonin tsaro da sauran shugabannin hukumomin tsaro a yau, Shugaban ya umarci shugabannin hafsoshin sojan da su murkushe ‘yan fashi, masu satar mutane, da masu daukar nauyinsu.

Dole ne a kawo karshen mulkin ta’addanci da ‘yan fashi da masu satar mutane suka kawo nan da nan, in ji Shugaba Buhari.

Related Posts

Leave a Reply

%d bloggers like this: