Kunama Kan Gyambo: Bayan Korona an sake samun ɓullar Sabuwa cutar HantaVirus a China

0 61

kukan targade sai ga karaya ta samu, ƙasar China na murnar fara rabuwa da cutar Korona sai ga shi an samu rahoton ɓullar wata sabuwar cutar me haɗari gaske mai suna Hanta Virus 

A wani rahoto da jaridar kasar China ta fitar jiya Litinin ya bayyana cewa wani mutum daga lardin Yunnan ya mutu sanadiyar sabuwar cutar yayin da yake hanyarsa ta komawa gida a motar haya. Gwajin da aka yi masa ya nuna cewa yana dauke da cutar Hanta Virus tare da ragowar mutanen dake cikin motar su 32uke.

Ana kan cigaba da bincike.

Leave a Reply

%d bloggers like this: