Kungiyar gwamnonin Nijeriya ta kai wa Shugaba Buhari ziyarar ta’aziyya bisa rasuwar babban hafsan sojin kasar Janar Ibrahim Attahiru da karin wasu sojoji ta dalilin hatsarin jirgi da yammacin Juma’ar makon jiya.

Related Posts

Leave a Reply

%d bloggers like this: