Mai girma Francis Fafaroma ya koma gida bayan an yi masa tiyata

0 70

Mai girma Francis Fafaroma ya koma gida bayan an yi masa tiyata a wani babban asibiti.


Ya koma Fadar ta sa ta Vatican ranar Laraba bayan shafe kimanin kwana 11 a wannan asibitin sakamakon tiyatar da aka yi masa.

An kai mai girma Fafaromna asbitin ne saboda dalilin faman da ya yi da wata cuta da ta shafi hanjin da ya ke cikin sa.

Leave a Reply

%d bloggers like this: