https://www.sawabafm.com/majalisar-dattawa-ta-amince-da-wani-kudiri-na-neman-gyara-dokar-hana-taaddanci-ta-2013-tare-da-kuma-haramta-biyan-kudin-fansa-ga-masu-garkuwa-da-mutane-a-najeriya/
Majalisar dattawa ta amince da wani kudiri na neman gyara dokar hana ta'addanci ta 2013, tare da kuma haramta biyan kudin fansa ga masu garkuwa da mutane a Najeriya