Masana tattalin arziki sun bayyana ambaliyar ruwa a matsayin annobar da ke rusa tattalin arzikin a jihar Jigawa

0 94

Masana Tattalin Arziki sun bayyana ambaliyar ruwa a matsayin daga cikin annobar da ke saurin rusa tattalin arziki, biyo bayan yadda Gadoji suka karye inda karfin ruwan ya farfasa manyan titunan wanda mafi yawancin yan kasuwa ke shige da fice wajan gudanar da harkokin Kasuwanci.

Jihar Jigawa na daga cikin Jihohin da mutanan Kauyika sukafi yin Cudayya da manyan Kasuwanni ta hanyar Fatauci Safara Cinikayya da sauransu.

Leave a Reply

%d bloggers like this: