Masarautar Hadejia ta kaddamar da kwamitin da zai na saka ido kan masu hawan kilisa

0 78

Masarautar Hadejia ta kaddamar da kwamitin da zai na saka ido kan masu hawan kilisa, angwanci dana gayyata, da kuma saka wasu dokoki da ka’idojin ladabtarwa ga wanda ya sabawa dokokin kwamitin.

An kaddamar da kwamitin ne domin magance matsalolin dake faruwa yayin hawan dawakai na al’adu.

Leave a Reply

%d bloggers like this: