Mazauna karamar hukumar Hadejia sun gamsu da matakan da hukumomi suke dauka domin dakile yaduwar sauro

0 88

Mazauna Karamar Hukumar Hadejia a nan Jihar Jigawa na cigaba da bayyana gamsuwa kan matakan da hukumomi suke dauka domin dakile yaduwar sauro.

Majalisar Karamar Hukumar Hadeji a kwanakin baya ta ce tana yunkurin mayar da yin feshin maganin Sauron duk wata domin kawar dashi gaba daya.

Leave a Reply

%d bloggers like this: