Najeriya ta soke ba da tallafin karatu zuwa neman ilimi a ƙasashen ƙetare

0 121

Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta sanar da dakatar da tsarin tallafa wa ɗalibai domin samun damar zuwa ƙetare ƙarin ilimi.Ministan ilimi na ƙasar Tunji Alausa, shi ne ya sanar da wannan mataki, da ke nufin cewa za a kawo ƙarshen wannan tsari da aka share tsawon shekaru ana aiwatarwa.A latsa alamar sauti domin sauraron rahoton tare da Nasiru Sani

Leave a Reply