Publisher Publisher - Fitilar Rayuwa!

  • Gida
  • Labarai
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Al’ajabi
  • Nishadi
  • Tsaro
  • Addini
Sawaba Radio 104.9 FM
  • Home
  • Page 11
Labarai

Ƙungiyar NLC tana tattara bayanan jihohin da har yanzu ba su fara biyan sabon mafi ƙarancin albashi…

Umar Muhammad Jun 23, 2025 0
Ƙungiyar Ƙwadago ta kasa, NLC, ta ce tana tattara bayanan jihohin da har yanzu ba su fara biyan sabon mafi ƙarancin albashi na naira dubu saba’in ba ga ma’aikata. Mataimakin…
Read More...
Jigawa

Gwamna Namadi ya yabawa Hadejawa bisa irin tarbar da suka masa a lokacin taron gwamnati da jama’a

Umar Muhammad Jun 23, 2025 0
Gwamnan jihar jigawa Umar Namadi ya yabawa Hadejawa bisa irin tarbar da suka masa a lokacin taron gwamnati da jama’a na karamar hukumar da aka gudanar a jiya Lahadi 22 ga watan Yuni. …
Read More...
Labarai

Jihohi 11 a Najeriya za su bullo da tsarin da zai magance rikicin makiyaya da manoma

Umar Muhammad Jun 23, 2025 0
Jihohi goma sha ɗaya a Najeriya na shirye-shiryen fara kiwon dabbobi ta hanyar wuraren kiwo (ranching) domin magance rikicin makiyaya da manoma da ya jima yana haddasa asarar…
Read More...
Ilimi

JAMB za ta gudanar da jarabawar gyara ranar Asabar, 28 ga watan Yuni

Umar Muhammad Jun 23, 2025 0
Hukumar Shirya Jarabawar Shiga Jami’a ta Kasa (JAMB) ta ce za ta gudanar da jarabawar gyara ta 2025 UTME ranar Asabar, 28 ga watan Yuni. A wata sanarwa da hukumar ta fitar a…
Read More...
Labarai

An kashe wasu mutane 12 a hanyarsu ta zuwa ɗaurin auren ɗan’uwansu

Umar Muhammad Jun 21, 2025 0
Aƙalla ƴan ɗaurin aure 12 ne aka kashe a ƙaramar hukumar Mangu ta jihar Filato a hanyarsu ta zuwa ɗaurin auren ɗan'uwansu, sannan kuma an jikkata wasu mutum 11 a lamarin wanda aka yi a…
Read More...
Jigawa

Jam’iyyar PDP ta sha alwashin dawowa kan karagar mulki a zaɓen 2027

Umar Muhammad Jun 21, 2025 0
Jam’iyyar PDP reshen Jihar Jigawa ta sha alwashin dawowa kan karagar mulki a zaɓen 2027 tare da fitar da ‘yan ƙasa daga halin ƙunci da suka tsinci kansu aciki. A cikin wata…
Read More...
Jigawa

An yiwa ƙanana yara 55,037 rigakafin shan-inna a ƙaramar hukumar Guri da ke jihar Jigawa

Umar Muhammad Jun 21, 2025 0
A ƙaramar hukumar Guri da ke jihar Jigawa, an samu nasarar yiwa yara ƙanana guda 55,037 masu ƙasa da shekara biyar rigakafin shan-inna a watan Yuni karkashin shirin rigakafin da aka…
Read More...
Kimiyya da Fasaha

Gwamnatin Zamfara ta bullo da tsarin da zai koyar da ‘yan jihar ƙwarewar fasahar zamani

Umar Muhammad Jun 21, 2025 0
Jihar Zamfara ta zama jiha ta farko a kasar nan da ta bullo da tsarin Zamfara Digital Learning Framework (ZDLF), wanda aka ƙirƙira don koya wa al’umma ƙwarewar zamani da za su taimaka…
Read More...
Addini

An yi nasarar jigilar fiye da Alhazai dubu 14,000 daga Saudiyya zuwa Najeriya – NAHCON

Umar Muhammad Jun 21, 2025 0
Hukumar Alhazai ta Ƙasa (NAHCON) ta tabbatar da nasarar jigilar fiye da Alhazai dubu 14,000 daga Saudiyya zuwa Najeriya a ci gaba da gudanar da aikin hajjin bana na 2025. …
Read More...
Labarai

Tinubu ya ziyarci jihar Kaduna domin ƙaddamar da wasu ayyuka a jihar

Umar Muhammad Jun 19, 2025 0
Shugaban Najeriya, Bola Tinubu na ziyarar aiki a jihar Kaduna da ke arewa maso yammacin ƙasar. Tinubu na ziyarar ne domin ƙaddamar da wasu ayyuka da gwamnan jihar, Sanata Uba Sani…
Read More...
Previous 1 … 9 10 11 12 13 … 631 Next

Latest News

Muna bincike kan Gwamnoni guda 18 da ke kan mulki –…

Tinubu ya kafa kamfanin zuba jari da raya yankin Kudu maso…

‘Yan sanda sun tabbatar da mutuwar malamin Jami’ar Prince…

Ganduje na hutu ne da wasu uzurai a Landan tare da iyalansa…

Prev Next 1 of 1,577
Popular Topics
  • Labarai5704
  • Siyasa785
  • Tsaro743
  • Jigawa481
  • Mayan Labarai438

Most Read

Labarai

Muna bincike kan Gwamnoni guda 18 da ke kan mulki…

Tinubu ya kafa kamfanin zuba jari da…

36 minutes ago

‘Yan sanda sun tabbatar da mutuwar…

4 hours ago

Ganduje na hutu ne da wasu uzurai a…

4 hours ago
Prev Next 1 of 1,577

Recent Posts

Most Read

Tinubu ya kafa kamfanin zuba jari da raya yankin Kudu maso…

Cinikayya tsakanin Amurka da Najeriya ta kai dala biliyan…

Gwamnatin Tarayya ta na tsare-tsaren karyar da farashin…

Gwanatin Tarayya ta himmatu wajen inganta karfin sashen…

’Yan kasuwar Raguna na nuna damuwa kan ƙarancin saye da…

Prev Next 1 of 17

Ilimi

An gano wasu malamai basa zuwa wurin aiki na tsawon shekara…

JAMB za ta gudanar da jarabawar gyara ranar Asabar, 28 ga…

Jami’ar Gashua da ke Yobe ta gudanar da bikin kaddamar da…

Rahoto

Muna bincike kan Gwamnoni guda 18 da ke kan mulki –…

Tinubu ya kafa kamfanin zuba jari da raya yankin Kudu maso…

‘Yan sanda sun tabbatar da mutuwar malamin Jami’ar Prince…

Kasashen waje

Hukumar Alhazai ta kasa ta fara shirin aikin hajjin 2026

Gwamnatin Tarayya tace bazata karɓi ƴanciranin Venezuela da…

Gwamnatin Benue ta sanar da hutu a yau Laraba 18 ga Yuni…

Girke-Girke

Hukumar Alhazai ta kasa ta fara shirin aikin hajjin 2026

Gwamnatin Tarayya tace bazata karɓi ƴanciranin Venezuela da…

EFCC ta kama tsohon babban jami’in kuɗi na NNPCL bisa…

Gwamnatin Benue ta sanar da hutu a yau Laraba 18 ga Yuni…

  • Home
  • FAQs
  • About Us
  • Contact us
© 2025 - Sawaba Radio 104.9 FM. All Rights Reserved.
Website Design: Sawaba New Media
Sign in / Join
  • Likes
  • Followers
  • Subscribers
  • Followers

Welcome, Login to your account.

Forget password?
No account? Sign Up
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.