Publisher Publisher - Fitilar Rayuwa!

  • Gida
  • Labarai
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Al’ajabi
  • Nishadi
  • Tsaro
  • Addini
Sawaba Radio 104.9 FM
  • Home
  • Page 2
Labarai

Shugaba Tinubu ne kadai zai iya zabar abokin takararsa a 2027 — APC reshen Arewa maso Gabas

Hauwa'u Abbas Lalai Jun 17, 2025 0
Jam’iyyar APC reshen Arewa maso Gabas ta bayyana cewa Shugaba Bola Ahmed Tinubu ne kadai ke da ikon zabar abokin takararsa a zaben 2027. Wannan na zuwa ne bayan taron da jam’iyyar…
Read More...
Labarai

Nijeriya na daga cikin Kasashe 12 da Ke fuskantar barazanar Yunwa

Hauwa'u Abbas Lalai Jun 17, 2025 0
Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana Nijeriya da wasu kasashe 11 a matsayin wadanda ke fuskantar hadarin yunwa mai tsanani, matukar ba a dauki matakan gaggawa ba. A wani rahoto da…
Read More...
Labarai

Bai kamata a yi shiru kan kashe-kashen Benue ba – Atiku

Hauwa'u Abbas Lalai Jun 16, 2025 0
Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa, Atiku Abubakar, ya yi kira ga Gwamnatin Tarayya da sauran shugabannin siyasa da su dauki matakin gaggawa don magance tashe-tashen hankula da zubar da…
Read More...
Labarai

Guguwa ta lalata sama da gidaje a 450 a garin Kuletu da ke jihar Bauchi

Hauwa'u Abbas Lalai Jun 16, 2025 0
Wata guguwa ta abkawa al’ummar Kuletu da ke karamar hukumar Dass a jihar Bauchi, lamarin da ya shafi gidaje sama da 450. lamarin ya faru ne da yammacin Lahadi 15 ga watan…
Read More...
Labarai

Matatar Dangote zata fara rarraba man fetur da dizal a duk faɗin kasar nan tun daga ranar 15 ga…

Hauwa'u Abbas Lalai Jun 16, 2025 0
Matatar Dangote ta sanar da cewa zata fara rarraba man fetur da dizal a duk faɗin kasar nan tun daga ranar 15 ga Agusta, 2025. Wannan shiri zai baiwa masu sayarwa, da ‘yan kasuwa, da…
Read More...
Jigawa

Gwamnatin Jigawa ta samar da sabuwar mota da kuma babur masu kafa uku domin diban shara

Hauwa'u Abbas Lalai Jun 16, 2025 0
Hukumar Kula da Muhalli ta Jihar Jigawa (JISEPA) ta bayyana cewa gwamnatin jihar ta samar ma ta da sabuwar mota da kuma babur masu kafa uku domin inganta aikin tattara shara a fadin…
Read More...
Addini

Kiswatul Ka’abah a ƙasar Saudiyya ta bada lambar yabo da girmamawa ga Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta…

Hauwa'u Abbas Lalai Jun 16, 2025 0
Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Jigawa ta sake samun lambar girmamawa ta Kiswatul Ka’abah a ƙasar Saudiyya, lambar da ke nuna girmamawa da yabo ga ƙoƙarin da hukumar ke yi wajen…
Read More...
Ilimi

Jami’ar Gashua da ke Yobe ta gudanar da bikin kaddamar da sabbin dalibai 927 a zango na 2024/2025

Hauwa'u Abbas Lalai Jun 16, 2025 0
Jami’ar Tarayya da ke Gashua a Jihar Yobe, ta gudanar da bikin kaddamar da sabbin dalibai 927 a zangon karatu na 2024/2025. Bikin na kaddamarwa ya kunshi sabbin ɗalibai daga sassa…
Read More...
Labarai

Ƴansanda sun kuɓutar da mutum 73 da aka yi garkuwa da su a Katsina

Hauwa'u Abbas Lalai Jun 14, 2025 0
Rundunar ƴansandan jihar Katsina ta ce ta ceto mutum 73 da aka yi garkuwa da su. Ta kuma ce ta kama mutum 75 waɗanda ake zargi da aikata laifuka daban-daban a faɗin jihar. Wata…
Read More...
Kasuwanci

Gwamnatin Tarayya ta na tsare-tsaren karyar da farashin kayan abinci

Hauwa'u Abbas Lalai Jun 14, 2025 0
Gwamnatin tarayya ta ce tsare-tsaren da sauye-sauyenta sun yi nisa kan harkokin karyar da farashin kayayyakin abinci da zimmar tabbatar da wadatar kasa da abinci, sauki da rahusa kuma…
Read More...
Previous 1 2 3 4 … 620 Next

Latest News

Tinubu ya ziyarci jihar Kaduna domin ƙaddamar da wasu…

NEMA ta tarbi ƴan Najeriya 147 da aka dawo da su daga Nijar

Najeriya za ta kwashe mutanenta daga Isra’ila da Iran

INEC ta yi watsi da sanarwar taron NEC na Jam’iyyar PDP

Prev Next 1 of 1,550
Popular Topics
  • Labarai5597
  • Siyasa755
  • Tsaro727
  • Jigawa463
  • Mayan Labarai438

Most Read

Labarai

Tinubu ya ziyarci jihar Kaduna domin ƙaddamar da wasu…

NEMA ta tarbi ƴan Najeriya 147 da aka…

2 days ago

Najeriya za ta kwashe mutanenta daga…

2 days ago

INEC ta yi watsi da sanarwar taron NEC…

2 days ago
Prev Next 1 of 1,550

Recent Posts

Most Read

Gwamnatin Tarayya ta na tsare-tsaren karyar da farashin…

Gwanatin Tarayya ta himmatu wajen inganta karfin sashen…

’Yan kasuwar Raguna na nuna damuwa kan ƙarancin saye da…

Gwamnatin Tarayya ta sha alwashin farfado da masana’antar…

‘Yan Najeriya na biyan kashi 55 cikin dari ne kawai na…

Prev Next 1 of 16

Ilimi

Jami’ar Gashua da ke Yobe ta gudanar da bikin kaddamar da…

Dole ne malami ya mallaki digirin Master’s tare da…

Hukumar NITDA ta bukaci a bawa Mutanen da ke da Bukata ta…

Rahoto

Tinubu ya ziyarci jihar Kaduna domin ƙaddamar da wasu…

NEMA ta tarbi ƴan Najeriya 147 da aka dawo da su daga Nijar

Najeriya za ta kwashe mutanenta daga Isra’ila da Iran

Kasashen waje

Gwamnatin Benue ta sanar da hutu a yau Laraba 18 ga Yuni…

Kiswatul Ka’abah a ƙasar Saudiyya ta bada lambar yabo da…

Jirgin saman Indiya ya yi hatsari ɗauke da fasinja 200

Girke-Girke

Gwamnatin Benue ta sanar da hutu a yau Laraba 18 ga Yuni…

Kiswatul Ka’abah a ƙasar Saudiyya ta bada lambar yabo da…

Jirgin saman Indiya ya yi hatsari ɗauke da fasinja 200

Jakadun ƙasashen Yamma guda biyar sun nema Najeriya ta…

  • Home
  • FAQs
  • About Us
  • Contact us
© 2025 - Sawaba Radio 104.9 FM. All Rights Reserved.
Website Design: Sawaba New Media
Sign in / Join
  • Likes
  • Followers
  • Subscribers
  • Followers

Welcome, Login to your account.

Forget password?
No account? Sign Up
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.