Publisher Publisher - Fitilar Rayuwa!

  • Gida
  • Labarai
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Al’ajabi
  • Nishadi
  • Tsaro
  • Addini
Sawaba Radio 104.9 FM
  • Home
  • Page 3
Jigawa

Gwamna Namadi ya bayyana cewa akwai wasu hanyoyin gwamnatin tarayya da ke bukatar gyara a fadin…

Hauwa'u Abbas Lalai Jul 12, 2025 0
Gwamnatin jihar Jigawa ta bayyana cewa akwai wasu hanyoyin gwamnatin tarayya da ke bukatar gyarawa a jihar nan. Gwamna Umar Namadi ne ya bayyana haka yayin da yake karbar shugaban…
Read More...
Labarai

Amnesty ta bayyana rashin jin daɗinta kan bayar da umarnin kama Hamdiya

Hauwa'u Abbas Lalai Jul 12, 2025 0
Ƙungiyar Amnesty International ta bayyana rashin jin daɗinta kan bayar da umarnin kama Hamdiyya Sidi Sharif da wata kotun Majistare da ke jihar Sokoto ta bayar. A ranar 10 ga watan…
Read More...
Labarai

Shekara guda kenan tun bayan hakuncin Kotun Koli dangane da cin gashinkan kananan hakumomi shin ko…

Hauwa'u Abbas Lalai Jul 12, 2025 0
An shiga takun saka dangane da gaza aiwatar da hukuncin kotun koli da ya bai wa kananan hukumomi cikakken yancin cin gashin kansu, amma shekara guda babu labari, abin da ya sanya…
Read More...
Labarai

Yan adawa sun zargi Shugaban kasa Bola Tinubu da rashin daukar shawarar ‘Yan Najeriya

Hauwa'u Abbas Lalai Jul 12, 2025 0
Tsohon sakataren gwamnatin tarayya, Babachir Lawal ya ce babban dalilin da ya sa ya bi haɗakar ƴan hamayya a ƙasar shi ne rashin jin shawarwarin da shi da kuma sauran ƴan Najeriya ke…
Read More...
Labarai

Lauya ya maka IGP da wasu mutane a kotu bisa ƙin biyaiya ga umarnin kotun a Abuja

Aliyu M. Ahmad Jul 12, 2025 0
Wani lauya a Abuja, Yahuza Maharaz, ya shigar da kara akan raina kotu kan Sufeto Janar na ‘Yan Sanda, IGP, Kayode Egbetokun, tare da Isah Yusuf Musa da wasu mutum biyu, bisa zargin…
Read More...
Labarai

An buƙaci kotun ƙoli ta hanzarta yanke hukunci kan rikicin masarautar Kano

Aliyu M. Ahmad Jul 12, 2025 0
Wata ƙungiya ta haɗin gwiwar masana siyasa da kare dimokuraɗiyya da yaƙi da rashin gaskiya a gwamnati ta yi kira ga Kotun Koli ta Najeriya da ta gaggauta yanke hukunci kan rikicin…
Read More...
Labarai

Da yiwuwar Kamfanin Man Fetur na Kasa (NNPCL) Zai Cefanar da Matatun Mai Mallakinsa

Aliyu M. Ahmad Jul 12, 2025 0
Kamfanin Man Fetur na Ƙasa (NNPCL), ya ce ya fara tunanin yiwuwar sayar da matatun man ƙasar nan. Shugaban kamfanin, Bayo Ojulari ne, ya bayyana hakan. Ya ce yanzu haka kamfanin…
Read More...
Jigawa

Gwamna Namadi ya tunatar da yan jam’iyyar APC da su hada kai don tabbatar da nasara a zaben cike…

Hauwa'u Abbas Lalai Jul 11, 2025 0
Gwamna Umar Namadi ya tunatar da magoya bayan jam’iyyar APC a jihar nan da su hada kai don tabbatar da nasara a zaben cike gurbi na mazabar tarayya ta Garki da Babura Gwamna Umar…
Read More...
Addini

Hukumar Alhazai ta kasa ta fara shirin aikin hajjin 2026

Hauwa'u Abbas Lalai Jul 11, 2025 0
Hukumar Alhazai ta kasa ta fara shirin aikin hajjin 2026 mai zuwa, jin kaɗan bayan kammala aikin hajjin bana. Shugaban hukumar, Farfesa Abdullahi Pakistan ne ya bayyana haka lokacin…
Read More...
Labarai

Gwamnatin Tarayya tace bazata karɓi ƴanciranin Venezuela da Amurka za ta kora ba

Hauwa'u Abbas Lalai Jul 11, 2025 0
Gwamnatin tarayya ta ce ba za ta amince ta karɓi mutanen da Amurka ke kora daga ƙasarta ba duk da irin matsin lambar da take yi wa ƙasashen Afirka, kamar yadda Ministan Harkokin Waje…
Read More...
Previous 1 2 3 4 5 … 631 Next

Latest News

‘Yan sanda sun tabbatar da mutuwar malamin Jami’ar Prince…

Ganduje na hutu ne da wasu uzurai a Landan tare da iyalansa…

An sake mayar da ’yan Najeriya 294 gida daga Jamhuriyar…

Ficewar Atiku daga PDP ba sabon abu ba ne, muna tsammanin…

Prev Next 1 of 1,577
Popular Topics
  • Labarai5702
  • Siyasa785
  • Tsaro742
  • Jigawa481
  • Mayan Labarai438

Most Read

Labarai

‘Yan sanda sun tabbatar da mutuwar malamin Jami’ar…

Ganduje na hutu ne da wasu uzurai a…

4 hours ago

An sake mayar da ’yan Najeriya 294 gida…

4 hours ago

Ficewar Atiku daga PDP ba sabon abu ba…

1 day ago
Prev Next 1 of 1,577

Recent Posts

Most Read

Cinikayya tsakanin Amurka da Najeriya ta kai dala biliyan…

Gwamnatin Tarayya ta na tsare-tsaren karyar da farashin…

Gwanatin Tarayya ta himmatu wajen inganta karfin sashen…

’Yan kasuwar Raguna na nuna damuwa kan ƙarancin saye da…

Gwamnatin Tarayya ta sha alwashin farfado da masana’antar…

Prev Next 1 of 16

Ilimi

An gano wasu malamai basa zuwa wurin aiki na tsawon shekara…

JAMB za ta gudanar da jarabawar gyara ranar Asabar, 28 ga…

Jami’ar Gashua da ke Yobe ta gudanar da bikin kaddamar da…

Rahoto

‘Yan sanda sun tabbatar da mutuwar malamin Jami’ar Prince…

Ganduje na hutu ne da wasu uzurai a Landan tare da iyalansa…

An sake mayar da ’yan Najeriya 294 gida daga Jamhuriyar…

Kasashen waje

Hukumar Alhazai ta kasa ta fara shirin aikin hajjin 2026

Gwamnatin Tarayya tace bazata karɓi ƴanciranin Venezuela da…

Gwamnatin Benue ta sanar da hutu a yau Laraba 18 ga Yuni…

Girke-Girke

Hukumar Alhazai ta kasa ta fara shirin aikin hajjin 2026

Gwamnatin Tarayya tace bazata karɓi ƴanciranin Venezuela da…

EFCC ta kama tsohon babban jami’in kuɗi na NNPCL bisa…

Gwamnatin Benue ta sanar da hutu a yau Laraba 18 ga Yuni…

  • Home
  • FAQs
  • About Us
  • Contact us
© 2025 - Sawaba Radio 104.9 FM. All Rights Reserved.
Website Design: Sawaba New Media
Sign in / Join
  • Likes
  • Followers
  • Subscribers
  • Followers

Welcome, Login to your account.

Forget password?
No account? Sign Up
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.