Publisher Publisher - Fitilar Rayuwa!

  • Gida
  • Labarai
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Al’ajabi
  • Nishadi
  • Tsaro
  • Addini
Sawaba Radio 104.9 FM
  • Home
  • Page 3
Labarai

Bayanai sun nuna cewa mutane 1,296 aka kashe a watan Mayu a sassan ƙasar nan

Hauwa'u Abbas Lalai Jun 14, 2025 0
Wasu sabbin alƙalumma kan matsalar tsaro sun nuna cewa mutane 1,296 aka kashe a watan Mayu a sassan ƙasar nan. Rahoton na kamfanin Beacon Consulting da ke nazarin tsaro a shiyyar…
Read More...
Kasuwanci

Gwanatin Tarayya ta himmatu wajen inganta karfin sashen Fetur da Gas

Hauwa'u Abbas Lalai Jun 14, 2025 0
Shugaban Kwamitin Majalisar Dattawa kan abubuwan cikin gida, Sanata Joel Onowakpo Thomas, ya sake tabbatar da kudurin Shugaban kasa Bola Tinubu na bunkasa karfin sashin fetur da iskar…
Read More...
Labarai

Za a fuskanci guguwar iska da ruwan sama a sassa daban-daban na Najeriya daga Asabar zuwa Litinin

Hauwa'u Abbas Lalai Jun 14, 2025 0
Hukumar yanayi ta ƙasa, NiMet, ta fitar da hasashen cewa daga Asabar zuwa Litinin, za a fuskanci guguwar iska da ruwan sama a sassa daban-daban na Najeriya, ciki har da arewacin…
Read More...
Labarai

Gwamnatin Tarayya tana ɗaukar manyan matakai domin farfaɗo da tattalin arzikin kasar –…

Hauwa'u Abbas Lalai Jun 14, 2025 0
Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya ce Gwamnatin Tarayya tana ɗaukar manyan matakai domin farfaɗo da tattalin arzikin kasar, dawo da ƙwarin gwiwar masu…
Read More...
Jigawa

Gwamnatin Jigawa ta fara rijistar fiye da jami’an siyasa 400 a cikin shirin inshorar lafiya na jihar

Hauwa'u Abbas Lalai Jun 14, 2025 0
Gwamnatin jihar Jigawa ta fara rijistar fiye da jami’an siyasa 400 a cikin shirin inshorar lafiya na jihar, wanda ke karkashin hukumar JICHMA, domin tabbatar da an samu kariyar lafiya…
Read More...
Labarai

Rundunar ‘Yan Sanda ta kama wani matashi a jihar Bauchi bisa zargin satar bayanan mutane ta…

Hauwa'u Abbas Lalai Jun 14, 2025 0
Rundunar 'Ƴan Sandan Jihar Bauchi ta kama wani matashi mai suna Umar Yau, wanda aka fi sani da “Snake,” bisa zargin damfara ta yanar gizo da satar bayanan wasu mutane. An kama Ya'u,…
Read More...
Jigawa

Rundunar ‘Yan sanda a Jigawa ta kama mutane 14 tare da kwato haramtattun kudade a wani samame…

Hauwa'u Abbas Lalai Jun 13, 2025 0
Rundunar 'yan sandan jihar Jigawa ta ce ta samu nasara bayan wani samame da jami'an tsaro suka kai a kauyen Digawa da ke karamar hukumar Birnin Kudu, inda aka kama mutane 14 da wasu…
Read More...
Labarai

Gwamnatin Kano ta karyata zargin karbo bashin dalar Amurka miliyan 6.6

Hauwa'u Abbas Lalai Jun 13, 2025 0
Hukumar kula da basussuka ta jihar Kano ta karyata zargin da wata kungiya a APC ta yi cewa gwamnatin Abba Kabir Yusuf ta karbo bashin waje na dala miliyan 6.6 cikin shekaru biyu. …
Read More...
Labarai

Kuɗin da Najeriya ke kashewa wajen shigo da man fetur daga ƙasashen waje ya ragu da fiye da naira…

Hauwa'u Abbas Lalai Jun 13, 2025 0
Hukumar ƙididdiga ta kasa, NBS ta ce kuɗin da Najeriya ke kashewa wajen shigo da man fetur daga ƙasashen waje ya ragu da fiye da naira tiriliyan biyu. Cikin wani sabon rahoto da…
Read More...
Labarai

An ware Naira tiriliyan 6.11 ga harkar tsaro a kasafin shekarar 2025 – Abbas Tajudeen

Hauwa'u Abbas Lalai Jun 13, 2025 0
Shugaban majalisar wakilai, Abbas Tajudeen, ya ce majalisar ta yi karba tare da yin muhawara kan kudurori 2,263 tun bayan kafuwar majalisar ta goma cikin shekaru biyu. Ya bayyana…
Read More...
Previous 1 2 3 4 5 … 620 Next

Latest News

Tinubu ya ziyarci jihar Kaduna domin ƙaddamar da wasu…

NEMA ta tarbi ƴan Najeriya 147 da aka dawo da su daga Nijar

Najeriya za ta kwashe mutanenta daga Isra’ila da Iran

INEC ta yi watsi da sanarwar taron NEC na Jam’iyyar PDP

Prev Next 1 of 1,550
Popular Topics
  • Labarai5597
  • Siyasa755
  • Tsaro727
  • Jigawa463
  • Mayan Labarai438

Most Read

Labarai

Tinubu ya ziyarci jihar Kaduna domin ƙaddamar da wasu…

NEMA ta tarbi ƴan Najeriya 147 da aka…

2 days ago

Najeriya za ta kwashe mutanenta daga…

2 days ago

INEC ta yi watsi da sanarwar taron NEC…

2 days ago
Prev Next 1 of 1,550

Recent Posts

Most Read

Gwamnatin Tarayya ta na tsare-tsaren karyar da farashin…

Gwanatin Tarayya ta himmatu wajen inganta karfin sashen…

’Yan kasuwar Raguna na nuna damuwa kan ƙarancin saye da…

Gwamnatin Tarayya ta sha alwashin farfado da masana’antar…

‘Yan Najeriya na biyan kashi 55 cikin dari ne kawai na…

Prev Next 1 of 16

Ilimi

Jami’ar Gashua da ke Yobe ta gudanar da bikin kaddamar da…

Dole ne malami ya mallaki digirin Master’s tare da…

Hukumar NITDA ta bukaci a bawa Mutanen da ke da Bukata ta…

Rahoto

Tinubu ya ziyarci jihar Kaduna domin ƙaddamar da wasu…

NEMA ta tarbi ƴan Najeriya 147 da aka dawo da su daga Nijar

Najeriya za ta kwashe mutanenta daga Isra’ila da Iran

Kasashen waje

Gwamnatin Benue ta sanar da hutu a yau Laraba 18 ga Yuni…

Kiswatul Ka’abah a ƙasar Saudiyya ta bada lambar yabo da…

Jirgin saman Indiya ya yi hatsari ɗauke da fasinja 200

Girke-Girke

Gwamnatin Benue ta sanar da hutu a yau Laraba 18 ga Yuni…

Kiswatul Ka’abah a ƙasar Saudiyya ta bada lambar yabo da…

Jirgin saman Indiya ya yi hatsari ɗauke da fasinja 200

Jakadun ƙasashen Yamma guda biyar sun nema Najeriya ta…

  • Home
  • FAQs
  • About Us
  • Contact us
© 2025 - Sawaba Radio 104.9 FM. All Rights Reserved.
Website Design: Sawaba New Media
Sign in / Join
  • Likes
  • Followers
  • Subscribers
  • Followers

Welcome, Login to your account.

Forget password?
No account? Sign Up
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.