Publisher Publisher - Fitilar Rayuwa!

  • Gida
  • Labarai
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Al’ajabi
  • Nishadi
  • Tsaro
  • Addini
Sawaba Radio 104.9 FM
  • Home
  • Page 4
Labarai

Za a samu sabbin masu kamuwa da HIV miliyan 6 daga yanzu zuwa 2029

Aliyu M. Ahmad Jul 10, 2025 0
Shirin yaki da cutar kanjamau na Majalisar Dinkin Duniya UNAIDS ya yi gargadin cewa ana iya samun sabbin mutane miliyan shida da za su kamu da HIV da kuma mutuwar mutane miliyan hudu…
Read More...
Labarai

Rikici ya barke tsakanin shugaba Bola Ahmad Tinubu da tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari kan…

Aliyu M. Ahmad Jul 10, 2025 0
Raciki ya kunno kai tsakanin shugaban kasa Bola Tinubu da tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari kan batun taimako a zaben 2015. Tsohon jami’in gwamnatin Buhari, Boss Mustapha, ya ce…
Read More...
Labarai

Tsohon gwamnanjihar JigawaSule Lamido ya bayyana goyonbayansa ga hadin gwiwar jam’iyyunadawa…

Aliyu M. Ahmad Jul 10, 2025 0
Tsohon gwamnan Jigawa Sule Lamido ya bayyana goyon bayansa ga hadin gwiwar jam’iyyun adawa gabannin zaben shugaban kasa na 2027, koda yake har yanzu yana cikin jam’iyyar PDP. Ya…
Read More...
Labarai

Gwamnatin Jihar Jigawa ta ci gaba tura hakkokin ‘yan uwa da iyalan wadanda hadarin gobarar…

Aliyu M. Ahmad Jul 9, 2025 0
A ranar Juma’a, 28 ga Maris, 2025, Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar A. Namadi, FCA, ya jagoranci ƙaddamar da rabon tallafin kuɗi ga mutane 250 da ibtila’in faɗuwar tankar mai ya…
Read More...
Labarai

Gwamnatin Tarayya na nazarin ƙarin kuɗin lantarki a Nijeriya

Sawaba FM Radio Jul 9, 2025 0
Adebayo da ke waɗannan bayanai a taron masu ruwa da tsaki a Abuja, ya ce ta wannan hanya kaɗai za a iya ceto masana'antar da kuma cigaba da gudanar da ayyukanta, duk da karin ƙudin…
Read More...
Labarai

Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa, UAE ta sake sanya wasu dokoki masu tsauri ga ‘yan Najeriya da ke…

Sawaba FM Radio Jul 9, 2025 0
Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa, UAE ta sake sanya wasu dokoki masu tsauri ga 'yan Najeriya da ke neman bizar shiga ƙasarta domin yawon buɗe ido ko ziyarar wucin-gadi. Sanarwar da ƙasar…
Read More...
Labarai

Ma’aikatar Harkokin Wajen Amurka ta sanar da sabon tsari dangane da bayar da biza ba na ɗindindin ba…

Sawaba FM Radio Jul 9, 2025 0
A wata sanarwa da ofishin jakadancin Amurka da ke Abuja ya fitar a jiya Talata, an bayyana cewa wannan sabon tsari ya fara aiki nan take daga jiyan 8 ga Yuli, amma an jaddada cewa duk…
Read More...
Labarai

Kwamatin kula da Kananan Hukumomi na Majalisar Dokokin Jihar Jigawa ya tunasar da karamar hukumar…

Sawaba FM Radio Jul 9, 2025 0
Kwamitin kula da kananan hukumomi na Majalisar Dokokin Jihar Jigawa ya sake jaddada bukatar gina ajujuwa guda biyu a makarantu na ‘ya’yan Fulani makiyaya da ke karamar hukumar Roni,…
Read More...
Labarai

Za a iya samun ambaliyar ruwa a Jahohi guda tara a Najeriya

Hauwa'u Abbas Lalai Jul 8, 2025 0
Hukumar hasashen yanayi ta Najeriya Nimet ta yi hasashen samun mamakon ruwan sama a wasu yankunan ƙasar. Nimet ta kuma gargaɗi mazauna wasu yankunan jihohin arewacin ƙasar tara su…
Read More...
Labarai

A NAJERIYA, MALAMAI KIMANIN DUBU 915 NE KAWAI KE KOYAR DA DALIBAI FIYE DA MILIYAN 31 A MAKARANTUN…

Sawaba FM Radio Jul 8, 2025 0
Sabbin bayanai sun nuna cewa a Najeriya, malamai kimanin dubu 915 ne kawai ke koyar da dalibai fiye da miliyan 31 a makarantun firamare. Rashin biyan albashi da rashin jin daɗin…
Read More...
Previous 1 2 3 4 5 6 … 630 Next

Latest News

Barcelona ta ba Lamine Yamal lamba 10

An ɗaura auren Umaru Musa Yar’Adua Jnr., ɗan marigayi…

Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar…

Manhajar TikTok ta goge fiye da bidiyo miliyan 3.6 a…

Prev Next 1 of 1,575
Popular Topics
  • Labarai5697
  • Siyasa784
  • Tsaro742
  • Jigawa480
  • Mayan Labarai438

Most Read

Wasanni

Barcelona ta ba Lamine Yamal lamba 10

An ɗaura auren Umaru Musa Yar’Adua Jnr.,…

1 day ago

Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Alhaji…

2 days ago

Manhajar TikTok ta goge fiye da bidiyo…

2 days ago
Prev Next 1 of 1,575

Recent Posts

Most Read

Cinikayya tsakanin Amurka da Najeriya ta kai dala biliyan…

Gwamnatin Tarayya ta na tsare-tsaren karyar da farashin…

Gwanatin Tarayya ta himmatu wajen inganta karfin sashen…

’Yan kasuwar Raguna na nuna damuwa kan ƙarancin saye da…

Gwamnatin Tarayya ta sha alwashin farfado da masana’antar…

Prev Next 1 of 16

Ilimi

An gano wasu malamai basa zuwa wurin aiki na tsawon shekara…

JAMB za ta gudanar da jarabawar gyara ranar Asabar, 28 ga…

Jami’ar Gashua da ke Yobe ta gudanar da bikin kaddamar da…

Rahoto

An ɗaura auren Umaru Musa Yar’Adua Jnr., ɗan marigayi…

Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar…

Manhajar TikTok ta goge fiye da bidiyo miliyan 3.6 a…

Kasashen waje

Hukumar Alhazai ta kasa ta fara shirin aikin hajjin 2026

Gwamnatin Tarayya tace bazata karɓi ƴanciranin Venezuela da…

Gwamnatin Benue ta sanar da hutu a yau Laraba 18 ga Yuni…

Girke-Girke

Hukumar Alhazai ta kasa ta fara shirin aikin hajjin 2026

Gwamnatin Tarayya tace bazata karɓi ƴanciranin Venezuela da…

EFCC ta kama tsohon babban jami’in kuɗi na NNPCL bisa…

Gwamnatin Benue ta sanar da hutu a yau Laraba 18 ga Yuni…

  • Home
  • FAQs
  • About Us
  • Contact us
© 2025 - Sawaba Radio 104.9 FM. All Rights Reserved.
Website Design: Sawaba New Media
Sign in / Join
  • Likes
  • Followers
  • Subscribers
  • Followers

Welcome, Login to your account.

Forget password?
No account? Sign Up
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.