Publisher Publisher - Fitilar Rayuwa!

  • Gida
  • Labarai
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Al’ajabi
  • Nishadi
  • Tsaro
  • Addini
Sawaba Radio 104.9 FM
  • Home
  • Page 5
Labarai

HUKUMAR HANA YADUWAR CUTUKA TA KASA NCDC TA CE MUTANE 145 SUN MUTU DAGA CUTAR LASSA A FADIN KASAR…

Sawaba FM Radio Jul 8, 2025 0
Hukumar hana yaduwar cutuka ta kasa NCDC ta ce mutane 145 sun mutu daga cutar Lassa a fadin kasar tun farkon shekarar nan, lamarin da ya sa haɗarin mutuwa ya kai kashi 18.6.Rahotanni…
Read More...
Labarai

MAJALISSAR ZARTARWAR JIHAR JIGAWA TA AMINCE DA KASHE KUDI SAMA DA NAIRA MILYAR 500 WAJEN FADADA…

Sawaba FM Radio Jul 8, 2025 0
Majalissar zartarwar jihar Jigawa ta amince da kashe kudi sama da Naira Milyan 500 domin fadada noman rani a warwade dake yankin karamar hukumar Dutse. Kwamishinan Yada Labarai,…
Read More...
Labarai

Peter Obi ba zai taba zama shugaban Najeriya ba inji Wike

Hauwa'u Abbas Lalai Jul 7, 2025 0
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya ce tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa na jamiyyar LP, Peter Obi ba zai taɓa zama shugaban Najeriya ba. A ƙarshen mako ne Peter Obi ya baiyana aniyarsa…
Read More...
Labarai

AN ZARGIN YIN CUSHE A SHIRIN TALLAFIN KARATU NA DANMODI STUDENTS CARE

Sawaba FM Radio Jul 7, 2025 0
Ana zargin cewa an yi cushen sunaye a cikin jerin waɗanda aka ce sun amfana da tallafin karatun da Danmodi Students Care da aka gabatar a ɗakin taron na Banquet dake fadar…
Read More...
Labarai

KISAN GILLA: TSOHO MAI SHEKARU 70 YA KASHE ‘YAR’UWARSA SABODA GADON KASA

Aliyu M. Ahmad Jul 4, 2025 0
A wani rahoto da rundunar ‘Yan Sandan Jihar Jigawa ta wallafa wa mane ma labarai a ranar Juma'a 4 ga watan Yuli, 2025; Rundunar ta ce tana gudanar da bincike kan wani mummunan…
Read More...
Labarai

Kotu ta umarci majalisa ta dawo da Sanata Natasha

Aliyu M. Ahmad Jul 4, 2025 0
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja, ta buƙaci majalisar dattijai da ta dawo da Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan, wanda aka dakatar a watannin baya. Mai shari’a Binta Nyako,…
Read More...
Labarai

Rotimi Amaechi ya bayyana shirin sa na tsayawa takarar shugaban kasa a 2027

Aliyu M. Ahmad Jul 4, 2025 0
Rotimi Amaechi ya bayyana shirin sa na tsayawa takarar shugaban kasa a 2027, amma ya ce dole ne a gina jam’iyyar ADC da kyau kafin hakan. Ya ce idan aka bashi dama, zai yi…
Read More...
Labarai

Majalisar Dattawa ta binciki hukumar ICPC kan yadda take bin dokar wakilci na shiyyoyi a tsarin…

Hauwa'u Abbas Lalai Jul 4, 2025 0
Majalisar dattawa ta binciki hukumar ICPC kan yadda take bin dokar wakilci na shiyyoyi a tsarin daukar ma’aikata. Shugaban hukumar, Musa Aliyu, ya bayyana cewa ma’aikatan ICPC sun…
Read More...
Jigawa

Gwamnatin Jigawa ta umarci malamai 244 da suka bar aiki ba tare da izini ba da su mayar da albashin…

Hauwa'u Abbas Lalai Jul 4, 2025 0
Gwamnatin Jihar Jigawa ta umarci malamai 244 da suka bar aiki ba tare da izini ba da su mayar da albashin da suka karɓa ko su koma bakin aiki. Sakataren Zartarwa na Hukumar Ilimin…
Read More...
Kasuwanci

Cinikayya tsakanin Amurka da Najeriya ta kai dala biliyan 13 a bara – Richard Mills

Hauwa'u Abbas Lalai Jul 3, 2025 0
Jakadan Amurka a Najeriya, Richard Mills, ya bayyana cewa cinikayya tsakanin kasashen biyu ta kai dala biliyan 13 a bara. Ya ce wannan ya samar da ayyuka ga 'yan Najeriya da Amurka…
Read More...
Previous 1 … 3 4 5 6 7 … 630 Next

Latest News

Barcelona ta ba Lamine Yamal lamba 10

An ɗaura auren Umaru Musa Yar’Adua Jnr., ɗan marigayi…

Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar…

Manhajar TikTok ta goge fiye da bidiyo miliyan 3.6 a…

Prev Next 1 of 1,575
Popular Topics
  • Labarai5697
  • Siyasa784
  • Tsaro742
  • Jigawa480
  • Mayan Labarai438

Most Read

Wasanni

Barcelona ta ba Lamine Yamal lamba 10

An ɗaura auren Umaru Musa Yar’Adua Jnr.,…

1 day ago

Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Alhaji…

2 days ago

Manhajar TikTok ta goge fiye da bidiyo…

2 days ago
Prev Next 1 of 1,575

Recent Posts

Most Read

Cinikayya tsakanin Amurka da Najeriya ta kai dala biliyan…

Gwamnatin Tarayya ta na tsare-tsaren karyar da farashin…

Gwanatin Tarayya ta himmatu wajen inganta karfin sashen…

’Yan kasuwar Raguna na nuna damuwa kan ƙarancin saye da…

Gwamnatin Tarayya ta sha alwashin farfado da masana’antar…

Prev Next 1 of 16

Ilimi

An gano wasu malamai basa zuwa wurin aiki na tsawon shekara…

JAMB za ta gudanar da jarabawar gyara ranar Asabar, 28 ga…

Jami’ar Gashua da ke Yobe ta gudanar da bikin kaddamar da…

Rahoto

An ɗaura auren Umaru Musa Yar’Adua Jnr., ɗan marigayi…

Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar…

Manhajar TikTok ta goge fiye da bidiyo miliyan 3.6 a…

Kasashen waje

Hukumar Alhazai ta kasa ta fara shirin aikin hajjin 2026

Gwamnatin Tarayya tace bazata karɓi ƴanciranin Venezuela da…

Gwamnatin Benue ta sanar da hutu a yau Laraba 18 ga Yuni…

Girke-Girke

Hukumar Alhazai ta kasa ta fara shirin aikin hajjin 2026

Gwamnatin Tarayya tace bazata karɓi ƴanciranin Venezuela da…

EFCC ta kama tsohon babban jami’in kuɗi na NNPCL bisa…

Gwamnatin Benue ta sanar da hutu a yau Laraba 18 ga Yuni…

  • Home
  • FAQs
  • About Us
  • Contact us
© 2025 - Sawaba Radio 104.9 FM. All Rights Reserved.
Website Design: Sawaba New Media
Sign in / Join
  • Likes
  • Followers
  • Subscribers
  • Followers

Welcome, Login to your account.

Forget password?
No account? Sign Up
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.