Jami’in dale kula da shirin tsaftar ruwansha na yankin Birniwan Alhaji Isyaku Umar ne ya tabbatar da haka ga manema labarai a yau Alhamis. Read More...
Rundunar Yansandan Jahar Jigawa tace a kalla masu neman aikin Dansanda 8,062 ne suke halartar aikin tantancewa domin daukar su aikin dansanda.
Jami’in hulda da jama’a a rundunar,!-->!-->!-->… Read More...
Shugaba Buhari yace yana bukatar ingattacciyar majalisar zartarwa da zata taimaka masa wajen cika alkawarukan daya dauka ga ‘Yan Najeriya.
Shugaban ya fadi hakanne a
lokacin daya!-->!-->!-->… Read More...
Shubagan Hukumar Zaben ya mika sakon godiya ga jam’iyyun siyasa da jami’an tsaro da kuma kungiyoyin tallafi na kasa da kasa musamman wata gidauniyar tallafawa harkokin zabe ta kasa da… Read More...
Tun bayan sake zabar Shugaban kasa Muhammadu Buhari a karo na biyu aka yi ta zuba ido don ganin ko su wa zai sake zaba a matsayin Ministocinsa.
Shugaba Buhari dai yayi jan kafa a!-->!-->!-->… Read More...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa ta ce duba matsalolin da aka fuskanta yayin zaben 2019 da ya gabata zai taimaka wajen samun gyare gyare a babban zaben 2023 dake tafe.
Jami’in!-->!-->!-->… Read More...
Shugaba Muhammadu Buhari ya amince da dakatar da muƙamin Babban Sakataren Shirin Inshorar Lafiya ta Ƙasa, NHIS, Usman Yusuf.
Matakin na Shugaban Ƙasa ya biyo bayan shawarwarin wani!-->!-->!-->… Read More...
Wata kungiya mai fafutukar inganta ilimi tun daga tushe a Hadejia mai suna Give North Educatioon ta kai ziyara ga makarantar Sakandiren Gwamnati ta Sambo.
Ziyarar dai na daga cikin!-->!-->!-->… Read More...
Hukumar yiwa kasa hidima reshen jihar Gombe ta bada lambar yabo ga masu yiwa kasa hidima a jihar 12 daga cikin 1045 da suka samu horo na 2018 rukunin B kashin farko.
Jami’an hukumar!-->!-->!-->… Read More...