Publisher Publisher - Fitilar Rayuwa!

  • Gida
  • Labarai
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Al’ajabi
  • Nishadi
  • Tsaro
  • Addini
Sawaba Radio 104.9 FM
  • Home
  • Page 549
Labarai

Yadda aka sace daliban Islamiyya 200 a jihar Neja

Amir Muhammad May 30, 2021 0
Rahotannin da didan rediyon Sawaba FM ke samu daga jihar Neja ya nuna cewa ‘yan bindiga sun dauke kimanin dalibai guda 200 na Islamiyya da ke garin Tegina a karamar hukumar Rafin jihar…
Read More...
Labarai

’Yan Bindiga Sun Kashe Tsohon Shugaban Jam’iyyar PDP A Hanyar Komawa Abuja

Amir Muhammad May 30, 2021 0
’Yan bindiga sun kashe Ahmed Gulak, tsohon Shugaban Jam’iyyar PDP na Kasa kuma tsohon Mashawarcin Shugaban Kasa kan Harkokin Siyasa, a zamanin tsohon Shugaban Kasa Goodluck Jonathan. …
Read More...
Labarai

Idan an daddale, zamuyi gwanjon gwala-gwalai, sarƙoƙi, awarwaro na Dala Miliyan 40 – Shugaban EFCC

Amir Muhammad May 30, 2021 0
Shugaban Hukumar EFCC, Abdulrasheed Bawa, ya bayyana cewa har yanzu EFCC ba ta kai ga kaɗa ƙararrawa ta yi gwanjon gwala-gwalan da ta kama a hannun Diezani, tsohuwar Ministan Harkokin…
Read More...
Labarai

Kasar Sin ta aika dakarun wanzar da zaman lafiya sama da dubu 50 tun daga 1990

Amir Muhammad May 30, 2021 0
Jiya 29 ga watan Mayu, rana ce ta jami’an wanzar da zaman lafiya ta MDD. Taken ranar a bana shi ne “hanya mai dorewa ta wanzar da zaman lafiya: sa kaimi ga matasa domin taka rawa wajen…
Read More...
Labarai

Hadimin Shugaba Buhari yace, ba za’a gane Buhari ya yi aiki ba sai ya sauka.

Amir Muhammad May 28, 2021 0
A ranar Juma’a Fadar Shugaban kasa, ta ce yabon da Buhari zai samu bayan kammala mulkinsa sai ya fi na yanzu. Kakakin shugaban kasa, Femi Adesina,ne ya fadi haka a cikin wata…
Read More...
Labarai

Gwamnatin tarayya za ta sake ba jihohi Dala milyan ashirin-ashirin tallafin Korona

Amir Muhammad May 28, 2021 0
Ana daf da gama shirye-shirye domin sake bada tallafi na korona. Ance za,a sake raba kudi Dalar Amurka milyan 750 ga jihohin Najeriya daga bankin duniya na tallafin (world bank). …
Read More...
Labarai

Dan damfara mai Inksnation, Omotade-Sparks Amos Sewanu yazo hannun EFCC a Sakkwato

Amir Muhammad May 28, 2021 0
An kama Omotade-Sparks Amos Sewanu, jagoran tsarin nan na Inksnation wanda EFCC suka cafke a sokoto. Karin bayani na tafe....
Read More...
Labarai

Ministar kudi da kasafi: Mun ari kuɗin sata don yin ayyukan bana

Amir Muhammad May 28, 2021 0
Ministar kudi da kasafi Zainab Ahmed ta ce gwamnatin tarayya na aro kudin da aka gano, domin aiwatar da ayyukan da ke cikin kasafin kudin bana. Ta bayyana haka ne a lokacin da ta…
Read More...
Labarai

Gwamnan CBN, Godwin Emefiele, ya bukaci gwamnoni da su kara zuba jari a bangaren gona

Amir Muhammad May 28, 2021 0
Gwamnan Babban Bankin Kasa (CBN), Godwin Emefiele, ya bukaci gwamnoni jihoshi 36 da su kara zuba jari a bangaren gona domin habaka tattalin arzikin jihoshinsu. Emefiele wanda yayi…
Read More...
Labarai

Buba Galadima ya karyata ji-ta-ji-tar ya na zawarcin APC ko PDP

Amir Muhammad May 28, 2021 0
Tsohon babban makusancin Shugaba Muhammadu Buhari, Buba Galadima, ya karyata ji-ta-ji-tar ya na, zawarcin APC ko PDP. Galadima ya yi wannan jawabi a wurin taron “Makoma da Kalubalen…
Read More...
Previous 1 … 547 548 549 550 551 … 630 Next

Latest News

Barcelona ta ba Lamine Yamal lamba 10

An ɗaura auren Umaru Musa Yar’Adua Jnr., ɗan marigayi…

Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar…

Manhajar TikTok ta goge fiye da bidiyo miliyan 3.6 a…

Prev Next 1 of 1,575
Popular Topics
  • Labarai5697
  • Siyasa784
  • Tsaro742
  • Jigawa480
  • Mayan Labarai438

Most Read

Wasanni

Barcelona ta ba Lamine Yamal lamba 10

An ɗaura auren Umaru Musa Yar’Adua Jnr.,…

8 hours ago

Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Alhaji…

12 hours ago

Manhajar TikTok ta goge fiye da bidiyo…

13 hours ago
Prev Next 1 of 1,575

Recent Posts

Most Read

Cinikayya tsakanin Amurka da Najeriya ta kai dala biliyan…

Gwamnatin Tarayya ta na tsare-tsaren karyar da farashin…

Gwanatin Tarayya ta himmatu wajen inganta karfin sashen…

’Yan kasuwar Raguna na nuna damuwa kan ƙarancin saye da…

Gwamnatin Tarayya ta sha alwashin farfado da masana’antar…

Prev Next 1 of 16

Ilimi

An gano wasu malamai basa zuwa wurin aiki na tsawon shekara…

JAMB za ta gudanar da jarabawar gyara ranar Asabar, 28 ga…

Jami’ar Gashua da ke Yobe ta gudanar da bikin kaddamar da…

Rahoto

An ɗaura auren Umaru Musa Yar’Adua Jnr., ɗan marigayi…

Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar…

Manhajar TikTok ta goge fiye da bidiyo miliyan 3.6 a…

Kasashen waje

Hukumar Alhazai ta kasa ta fara shirin aikin hajjin 2026

Gwamnatin Tarayya tace bazata karɓi ƴanciranin Venezuela da…

Gwamnatin Benue ta sanar da hutu a yau Laraba 18 ga Yuni…

Girke-Girke

Hukumar Alhazai ta kasa ta fara shirin aikin hajjin 2026

Gwamnatin Tarayya tace bazata karɓi ƴanciranin Venezuela da…

EFCC ta kama tsohon babban jami’in kuɗi na NNPCL bisa…

Gwamnatin Benue ta sanar da hutu a yau Laraba 18 ga Yuni…

  • Home
  • FAQs
  • About Us
  • Contact us
© 2025 - Sawaba Radio 104.9 FM. All Rights Reserved.
Website Design: Sawaba New Media
Sign in / Join
  • Likes
  • Followers
  • Subscribers
  • Followers

Welcome, Login to your account.

Forget password?
No account? Sign Up
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.