Publisher Publisher - Fitilar Rayuwa!

  • Gida
  • Labarai
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Al’ajabi
  • Nishadi
  • Tsaro
  • Addini
Sawaba Radio 104.9 FM
  • Home
  • Page 620
Jigawa

Yara 55,774 Aka Yiwa Allurarar Riga Kafin Cutar Polio A Jigawa

Sawaba FM Jul 31, 2019 0
Hukumar kiwon lafiya ta jihar jigawa (JPHCDA) tace ta yiwa kananan yara 55,774 allurara riga kafin kamuwa da cutar Shan inna a karamar hukumar Mallammadori a watan Afrilu. Babban…
Read More...
Labarai

Abinda Fadar Shugaban Kasa Ta Fada Kan Yadda Majalisa Ta Tantance Ministoci

Sawaba FM Jul 31, 2019 0
Fadar Shugaban Kasa ta yabawa Majalisar Dattawa bisa tabbatar da mutanen da za a nada ministoci, bayan tantance su cikin gaggawa. Babban Mataimakin Shugaban Kasa kan Kafafen Yada…
Read More...
Labarai

Shekarau Ya Samu Sabon Muƙami A Majalisa

Sawaba FM Jul 30, 2019 0
Shugaban Majalisar dattijai na tarayyar Najeriya Sanata Dr Ahmed Lawn ya bayyana sunan Mallam Ibrahim Shekarau a matsayin shugaban kwamitin harkokin hukumomin gwamnati da dukkan…
Read More...
Jigawa

Jahohi Da Sunayen Mutanan Da Majalisa Ta Kammala Tantancewa Domin Naɗawa Ministoci

Sawaba FM Jul 30, 2019 0
A cikin kwanaki 5 Majalisar Dattijai ta tantance mutane 43 da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya mika mata. 22 daga ciki dai kawai Ruku'u aka ce suyi su tafi an gama da su sun haye. …
Read More...
Al'ajabi

Hukumar NDLEA Ta Damke Ƙatuwar Mota Maƙare Da Wiwi A Kano

Sawaba FM Jul 30, 2019 0
Hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi a jihar Kano ta samu nasarar kama wata mota da ke ɗauke da tabar wiwi mai nauyin kilogiram 103, wacce ta taso daga Zariya zuwa Kano…
Read More...
Jigawa

Wayyo: An samu Mummunan Haɗarin Mota a Hanyar Maigatari

Sawaba FM Jul 29, 2019 0
A ƙalla mutane bakwai ne suka rasa rayukansu a wani haɗarin mota da ya afku a hanyar Maigatari a ƙaramar hukumar Maigatari dake jihar Jigawa. Mai magana da yawun Rundunar ‘Yan…
Read More...
Labarai

Akwai Yiwuwar A Zubar Da Wasu Zaɓaɓɓun Ministoci A Kwandon Shara -In Ji Sanata Lawrence

Sawaba FM Jul 29, 2019 0
Sanata Lawrence Ewurudjiako daga Jihar Bayelsa, ya yi ƙarin hasken cewa duk sabon ministan da bai damka takardar rantsuwar yawan kadarorin da ya mallaka ba, to ba za'a amince da naɗin…
Read More...
Labarai

Zan Iya Rasa Kujerata Daga Yanzu Zuwa Kowanne Lokaci In Ji – Jibrin Kofa

Sawaba FM Jul 29, 2019 0
Ɗan majalisa mai wakiltar Ƙiru da Bebeji a zauren majalisar wakilan ƙasar nan, Abdulmumin Jibrin Kofa ya bayyana cewa a shirye yake da ya bar zauren majalisar. Abdulmumin Jibrin…
Read More...
Labarai

Mahaifin Gwamnan Adamawa Ya Rasu

Sawaba FM Jul 28, 2019 0
Alhaji Umaru Badami, mahaifin Gwamna Ahmadu Fintiri na Adamawa ya rasu. Mista Badami, ɗan shekara 82, ya rasu ne ranar Lahadi bayan wata gajeruwar rashin lafiya. Solomon Kumangar,…
Read More...
Labarai

Yau Wasan Karshe Na Gasar Aiteo Tsakanin Kano Pillars Da Niger Tornadoes

Sawaba FM Jul 28, 2019 0
A yau Lahadi za a fafata wasan karshe tsakanin kungiyoyin kwallon kafa guda biyu wato Niger Tornadoes da Kano Pillars. Za a fafata wasan a filin wasa na Ahmadu Bello dake Kaduna da…
Read More...
Previous 1 … 618 619 620 621 622 … 630 Next

Latest News

Barcelona ta ba Lamine Yamal lamba 10

An ɗaura auren Umaru Musa Yar’Adua Jnr., ɗan marigayi…

Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar…

Manhajar TikTok ta goge fiye da bidiyo miliyan 3.6 a…

Prev Next 1 of 1,575
Popular Topics
  • Labarai5697
  • Siyasa784
  • Tsaro742
  • Jigawa480
  • Mayan Labarai438

Most Read

Wasanni

Barcelona ta ba Lamine Yamal lamba 10

An ɗaura auren Umaru Musa Yar’Adua Jnr.,…

1 day ago

Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Alhaji…

2 days ago

Manhajar TikTok ta goge fiye da bidiyo…

2 days ago
Prev Next 1 of 1,575

Recent Posts

Most Read

Cinikayya tsakanin Amurka da Najeriya ta kai dala biliyan…

Gwamnatin Tarayya ta na tsare-tsaren karyar da farashin…

Gwanatin Tarayya ta himmatu wajen inganta karfin sashen…

’Yan kasuwar Raguna na nuna damuwa kan ƙarancin saye da…

Gwamnatin Tarayya ta sha alwashin farfado da masana’antar…

Prev Next 1 of 16

Ilimi

An gano wasu malamai basa zuwa wurin aiki na tsawon shekara…

JAMB za ta gudanar da jarabawar gyara ranar Asabar, 28 ga…

Jami’ar Gashua da ke Yobe ta gudanar da bikin kaddamar da…

Rahoto

An ɗaura auren Umaru Musa Yar’Adua Jnr., ɗan marigayi…

Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar…

Manhajar TikTok ta goge fiye da bidiyo miliyan 3.6 a…

Kasashen waje

Hukumar Alhazai ta kasa ta fara shirin aikin hajjin 2026

Gwamnatin Tarayya tace bazata karɓi ƴanciranin Venezuela da…

Gwamnatin Benue ta sanar da hutu a yau Laraba 18 ga Yuni…

Girke-Girke

Hukumar Alhazai ta kasa ta fara shirin aikin hajjin 2026

Gwamnatin Tarayya tace bazata karɓi ƴanciranin Venezuela da…

EFCC ta kama tsohon babban jami’in kuɗi na NNPCL bisa…

Gwamnatin Benue ta sanar da hutu a yau Laraba 18 ga Yuni…

  • Home
  • FAQs
  • About Us
  • Contact us
© 2025 - Sawaba Radio 104.9 FM. All Rights Reserved.
Website Design: Sawaba New Media
Sign in / Join
  • Likes
  • Followers
  • Subscribers
  • Followers

Welcome, Login to your account.

Forget password?
No account? Sign Up
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.