Post Slide 1
Post List Slide
Uncategorized
Makasudin Kafa Gidan Radio Sawaba FM 104.9
Sawaba FM
June 10, 2019
Radio Sawaba na yada shirye-shirye akan 104.9 Mhz zangon FM dake kan titin Garun Gabas cikin garin Hadejia a jihar Jigawa. Ta fara watsa shirye shirye ne
Mayan Labarai Rayuwa Security
Marasa Turanci, Lissafi, Da Gajaru na iya zama Yansanda
Sawaba FM
August 25, 2020
Kamar yadda yazo a wata sanarwa da kakakin hukumar dansanda, Frank Mba, ya fitar, ana sa ran masu neman shiga aikin suzo da number shaidar zama dan kasa da
Jigawa Mayan Labarai Rayuwa Sawaba Siyasa
Gwamnatin Jigawa na Duba Yiwuwar Tashin Garin Daƙayyawa a Karamar Hukumar Kaugama
Kabir Musa Ringim
August 18, 2019
Gwamnatin Jihar Jigawa na duba yiwuwar tashin garin Dakayyawa a Karamar Hukumar Kaugama, a mayar da shi zuwa wani waje daban mai tudu, sanadiyyar iftila’in
Labarai Sawaba Siyasa
Mawuyacin Halin Da Wata Sakandire Ke Ciki A Jigawa
Sawaba FM
June 13, 2019
Yanzu haka dai wata Makarantar gaba da Firamare dake Garin Gwaram mai suna GDJSS Gagaryaga Gwaram a sakamakon lalacewa da ajujuwan karatunsu suka yi . ga