Shugaban karamar hukumar Hadejia Alhaji Abdulkadir Umar Bala T.O ya jaddada kudirinsa na inganta fannin lafiya a dukkanin mazabun dake karamar hukumar.

Shugaban ya bayyana hakan ne a wurin taron Kwamitin daya kafa domin inganta fannin lafiya da tsaftar abinci a karamar hukumar.

Ya kuma bayyana hakan ne a wurin taron da aka gudanar a jiya Alhamis a sakatariyar karamar hukumar

Related Posts

Leave a Reply

%d bloggers like this: