Sanata mai wakilatar Jigawa maso gabas, Ibrahim Hassan Hadejia zai kaddamar da shirin EDUKEKE. Shirin anyi shine domin tallafawa harkar karatu a yankin.
Kamar yadda wakilansa suka sanar, za’a bawa yara mata na karkara wanda suke tafiya da yawa a kasa kafin suje makarantu kekunan hawa guda dari takwas (800) kyauta.
Karin bayanai na tafe…