Mai martaba Sarkin Hadejia, Alhaji Dr. Adamu Abubakar Maje, yayi kira ga manoma da makiyaya a masarautarsa da su zauna lafiya tare da juna.

Sarkin yayi kiran ne a yau, yayin wani zaman ganawa na masu ruwa da tsaki da aka shiryawa sarakunan gargajiya da shugabannin addinai da na manoma da makiyaya a garin Adiyani dake karamar hukumar Guri.

Related Posts

Leave a Reply

%d bloggers like this: