Kamar yadda gidan jaridar BBCHausa ta rawaito a shafinta: “Yau ne ake cika shekaru goma bayan da ‘yan tawaye a Libya suka halaka shugaban kasar Mu’ammar Gaddafi.

Tun bayan tashin hankalin da ya janyo kisansa, Libya ta gudanar da zabukan ‘yan majalisa har sau biyu, abun da ya kara dara kasar gida biyu.

An samu gwamnatoci biyu da ke yaki da juna, guda a Benghazi guda a Tripoli.

Ana sa ran Libya za ta sake gudanar da zabe a watan Disamba, duk da cewa mutane kalilan ne ke da kwarin guiwar za a yi shi”.

Related Posts

Leave a Reply

%d bloggers like this: