Buhari ya saka hannu kan sabbin dokokin yaƙi da ta’addanci da cin hanci

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya sanya hannu kan wasu dokoki uku waɗanda ke da manufar inganta yaƙin da ƙasar ke yi da cin hanci da kuma aikin ta’addanci.

Dokokin su ne dokar Haramta Almundahana ta 2022, da Dokar Yaƙi da Ta’addanci ta 2022 da kuma Dokar Ƙwato Kadarorin da Aka Samu ta Haramtacciyar Hanya.

Related Posts

Leave a Reply

%d bloggers like this: