Shugaba Buhari ya sanya hannu kan karin shekara biyar ga malamai na aiki kafin ritaya

0 95

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya sanya hannu kan Dokar da ta tanaji a yi wa malaman makarantun gwamnati karin shekara biyar a shekarunsu na aiki kafin ritaya da ga shekaru 60 zuwa 65 ko kuma shekaru 40 a aikin koyarwa.

Haka kuma dokar ta kunshi kara musu Albashi da biyan hakkokin sun a yau da kullum.

Leave a Reply

%d bloggers like this: