Shugaba kasar Uganda ya dage dokar hana fita ta kusan shekaru biyu da ta shafi motocin haya da babura

0 147

Shugaban Uganda Yoweri Museveni ya dage dokar hana fita ta kusan shekaru biyu da ta shafi motocin haya babura da aka fi sani da boda bodas.

An hana boda bodas yin aiki tsakanin karfe 7 zuwa 05:00 a asuba tin a watan Maris na 2020 lokacin da cutar coronavirus tayi kamari a fadin kasar

Hakanne yasa Shugaban ya ce za a gano masu aikata laifukan da ke amfani da wannan nau’in sufuri ta hanyar amfani da na’urori na zamani, tare da sanya dokikin kariya daga wannan cutar.

Shugaba Museveni ya kumaumarci ma’aikatan boda akan su koma bakin aiki su kuma ba da gudummawarsu wajen samun kudaden shiga na cikin gida.

Leave a Reply

%d bloggers like this: