Shugaban ƙaramar hukumar Kirikasamma ya bayyana cewa zuwa yanzu an dakile rikicin fulani makiyaya da manoma a yankin

0 172

Shugaban Karamar Hukumar Kirikasamma Alhaji Isah Adamu Matara ya bayyana cewa zuwa yanzu an dakile rikicin Fulani Makiyaya da Manoma a yankin.

Karamar Hukumar Kirikassam, na daya daga cikin Kananan Hukumomin da suka yi kaurin suna wajen samun rikici tsakanin Makiyaya da Manoma a Jihar Jigawa.

Wakilin mu Hamza Muhammad Maiwando ya hada mana wannan rohoton.

Leave a Reply

%d bloggers like this: