Sirrukan Ɓoye Game Da Rayuwar Ɗiyar IBB Da Ɗan Abiola

0 402

Shin ko kuna da Labarin Cewa Ɗan Gidan Abiola mai suna Kola Abiola Ya taba Yin Soyayya da babbar ƴar Janar Ibrahim Babangida (IBB) Wato Aisha Babangida duk da dai basu yi aure tsakaninsu ba, kowannensu yayi Aure abinsa.

Kola yayi aure a Shekarar 1992 inda ya auri Victoria Arafat Ossom kafin daga bisani ya kara Olayinka matsayin mata ta biyu.

Yayin da ita kuma Aisha tayi aure a Shekara ta 2003 ga Basheer Nalebo Garba, bayan sun rabo ne ta auri Tsohon Gwamnan Zamfara Alhaji Aliyu Shinkafi kamar yadda jaridar Pres Reader ta bayyana.

Leave a Reply

%d bloggers like this: