Home Posts tagged amarya
Al'ajabi katsina Labarai Mayan Labarai na zaune bai ga gari ba Rayuwa Sawaba

Wata Mata Ta Kashe Mijinta Har Lahira Akan Cajar Waya A Katsina

Wata matar aure yar shekara 17 mai suna Rabi Rabiu, ta kashe mijinta har lahira mai suna Shamsu Salisu a ranar Larabar da ta gabata a jihar Katsina, a lokacin da suke jayayya da juna wajen sa cajin wayoyin salula wanda ya kai ga rashin jituwa tsakanin ma’auratan. Rabi wacce yanzu ke tsare a hannun […]Continue reading