Gwamnatin tarayya da shugabanin Kungiyar Hadinkan Malaman Jami’o’i ta ASUU ba su cimma wata yarjejjeniyaba jiya kan yajin aikin makonni 2 na gargadin da kunigyar take gabatarwa. Bangarorin biyu, sun zauna jiya Talata 17 ga watan Maris domin samo bakin matsalolin da Kungiyar ta gabatar ga Cigaba