Labarai Mayan Labarai Siyasa Ranar Juma’a 12 ga watan Yuni ta zamo ranar hutun demokradiyya ta bana Sanarwar wacce ke dauke da sa hannun babban sakataren ma’aikatar harkokin cikin gida, Georgina Ehuriah, ta jiyo Aregbesola na taya ‘yan Najeriya murnar dorewar mulkin demokradiyya a kasarnan.Cigaba