Gwamnan Jihar Filato Simon Lalong ya siyawa musulman jihar Filato ragunan layya da shinkafa domin yin hidimar bikin babbar Sallah. Gwamnan ya mika alhakin rabon waɗannan ragunan layya ne ga Farfesa Garba Sharubutu, inda ya ba da umarnin a tabbatar kowanne Musulmi da ke dukkan fadin jihar ya Continue reading