Gwamnatin tarayya tace tana iyakokarinta dan ganin ta dakatar da yaduwar zazzabin cutar Lassa, wanda ya watsu a sassa daban-daban da ke fadin kasar nan tun shigowar wannan shekarar ta 2020. Sanarwar hakan ta fito ne ta bakin Ministan lafiya na kasa, Mr Osagie Ehanere, cikin wata sanarwa da ya Continue reading