Hukumar DSS ta gayyaci shugaban hukumar EFCC Ibrahim Magu don ya amsa tambayoyi. Wannan na zuwa kwanaki kadan bayan da babban mai Shari’a na kasa Abubakar Malami ya zargi Hukumar EFCC da wasu rufe-rufa. Babban mai ya nemi shuagaban kasa Muhammadu Buhari da ya tsige Ibrahim Magu saboda Cigaba
Hukumar Yaki da masu yiwa tattalin arziki zagon kasa ta EFCC tace za a gano karin wasu masu laifi, kasancewar ana cigaba da bincike akan ‘yan Najeriya 80 da hukumar binciken kasar Amuka ta zarga da laifufukan dake alaka da yanar gizo. Shugaban Ofishin EFCC na Ibadan, Mista Friday Elebo, shine ya shaidawa manema labarai […]Cigaba