An gabatar da taron tallafawa Dalibai 200 da fam din Jamb a karamar hukumar Hadejia, wanda dan majalisar jiha mai wakiltar karamar hukumar Hadejia Barr. Abubakar Sadik Jallo ya kaddamar jiya, a garin Hadejia. Taron yasamu halartar manyan mutane kamar su mai girma Baraden Hadejia Amb. Haruna Continue reading