Tsohon babban hafsan sojojin Najeriya, Tukur Buratai ya bayyana cewa babu ruwan sa da harkallar Dala Biliyan daya da aka fidda don siyan makamai. A wata takarda da wanda lauyan sa, Osuagwu Ugochukwu, ya ska wa hannu, Buratai ya ce a iya sanin sa bai sanda wani dala biliyan 1 da aka taba bashi Continue reading