Rundunar Sojin Saman Nijeriya (NAF) ta sake sayen sabbin jiragen sama na yaki domin cigaba da murkushe burbushin matsalar tsaro a kasar nan. A watan Janairun wannan shekara ta 2019 dai NAF din ta bayar da sautin kero mata jiragen yakin daga kasar Russian. Labarin da muka samu daga majiya mai Continue reading