Home Posts tagged Petrol
Labarai Mayan Labarai nishaɗi Siyasa

Labari Mai Daɗi: Nan Da Lokaci Kaɗan Matatun Fetir Ɗin Najeriya Zasu Dawo Aiki Baki Ɗaya

Gwamnatin Tarayya tace ta fara aikin gyaran matatun man fetur, farawa da matatar man fetur ta Fatakwal domin cimma burin shekarar 2023 na ganin cewa dukkan matatun na aiki yadda ya kamata. Shugaban kamfanin man fetur na kasa NNPC, Mele Kyari, shi ne ya bayyana haka yayin da yake magana akan cin gajiyar arzikin mai […]Continue reading