Fadar shugaban kasa ta yabawa ‘yan Najeriya wajen kare martabar demokradiyyar kasar nan, bayan da suka ki amincewa da kiran kungiyar Global Colaliation For Security And Democracy In Nigeria wanda ke ikirarin ayi juyin mulki a Najeriya. Mai taimakawa shugaban kasa kan harkokin watsa labarai Continue reading