Tun a shekarar 2015 koƙarin Najeriya na zama dunƙulalliyar ƙasa ya samu nakasu

0 155

Ƙoƙarin Najeriya na zama dunƙulalliyar ƙasa, ya gamu da gagarumin koma-baya tun daga shekara ta 2015.

Tsohon Shugaban ƙasar, Cif Olusegun Obasanjo ne ya bayyana haka cikin ƙarshen mako a wani ɓangare na bikin cika shekara 85 da haihuwa lokacin wani taron ƙasashen duniya a Cibiyar tabbatar Tsaron Bil’adama da Tattaunawa da ke Ɗakin Karatun Shugaba Olusegun Obasanjo a Abeokuta cikin jihar Ogun.

Sai dai a nata martanin fadar gwamnatin Najeriya ta ce ba za ta yi sa-in-sa da mai shekarun tsufa kamar Obasanjo ba.

BBCHausa

Leave a Reply

%d bloggers like this: