Wasu gungun mutane da ake zargin ’yan bindiga ne sun kai hari Jami’ar Abuja

0 73

Wasu gungun mutane da ake zargin ’yan bindiga ne sun kai hari Jami’ar Abuja inda suka yi awon gaba da wasu ma’aikatan jami’ar.

Wani mazauni, Dzarma Idris ya shaida wa Aminiya cewa, lamarin ya faru ne a cikin daren Talata da misalin karfe 12:14  

Dzarma Idris ya ce da zuwan maharan ne suka fara harbe-harbe kafin daga bisani su yi awon gaba da wani adadi na ma’aikatan jami’ar da kawo yanzu ba a iya tantancewa ba.

Leave a Reply

%d bloggers like this: