

Latest posts by Sawaba FM (see all)
- Mataimakin Gwamnan jihar Jigawa, Mallam Umar Namadi, shine ya lashe zaben fidda gwani na dan takarar gwamna a jam’iyyar APC - May 27, 2022
- Shugaba Buhari yace gwamnatinsa tana assasa ginshiki mai inganci na kyakykyawar rayuwa domin yara manyan gobe a Najeriya - May 27, 2022
- Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta haramta bangar siyasa da tare da yin amfani da duk wani makami ga yaran yan siyasa - May 27, 2022
An bukaci masoya masu shirin yin aure da su marawa shirin gwamnatin baya, nayin gwajin cutar HIV mai karya garkuwar jiki da sauran cututtuka kafin aure.
Wani ma’aikacin lafiya a asibitin shakatafi na Kofar Arewa da ke nan Hadejia Malam Abdullahi Dan Masaga, shine ya yi wannan kiran a lokacin da yake zantawa da wakiliyar mu Khadija Isyaku.