‘Yan bindiga neman dana suke su sace shi, a cewar Gwamna El-rufa’i

0 82

Gwamna Nasir El-rufai ya cire dansa, Abubakar Sadik daga Makarantar Gwamnati ta Kaduna Capital School cikin sirri bayan abin da mutane da yawa suka bayyana a matsayin yunkurinsa na nuna wa duniya cewa kamar kowa yake.

Yayin da saka shi a makarantar lokacin ya sami yabo daga sassa daban-daban, amma cirewar an yi ta ne ba tare da kowa ya sani ba, lamarin da wasu suke kallo a matsayin yaudara.

Leave a Reply

%d bloggers like this: