A yanzu haka ake sa ran ‘yan takarar da za su fafata a zaɓen da ake gudanarwa na APC zasu gabatar da jawabai a wajen taron domin aji abinda suke tafe da su. Wannan da kuke gani daya ne daga cikin yan takarar ne mai suna Tunde Bakare yayin shigowar sa inda yake gaisawa da wasu daliget da sauran magoya baya.
Karin bayani:

Related Posts

Leave a Reply

%d bloggers like this: