Za’a biya masu yi wa kasa hidima wato NYSC alawus din N77,000 a karshen watan Maris din nan

505

An sake tabbatar wa matasan NYSC cewa za a biya su alawus din N77,000 a karshen watan Maris din nan

Darakta Janar na hukumar matasa masu yi wa kasa hidima NYSC Brig Gen Olakunle Oluseye Nafiu ya tabbatar wa da matasan cewa za su samu karin alawus zuwa N77,000 daga N33,000 a watan nan na Maris.

Comments are closed.

hitta mer om recensioner