Ana cigaba da bayyana mutanen da suka rayukansu a harin da yan bindiga suka kaiwa jirgin kasa a hanayar Abuja zuwa Kaduna Read more
‘Yan’uwan juna 4 sun mutu bayan nutsewa cikin ruwa bayan jirgin ruwansu ya kife a Yaurin jihar Kebbi Read more
Gwamna Zulum da Ganduje sun samu kyautar digirin girmamawa a bikin yaye dalibai karo na 25 na Jami’ar Jihar Lagos Read more
Gwamnatin Tarayya tace kawo yanzu ta kashe kudi naira tiriliyan 1 da miliyan dubu 300 a aikin titin Abuja-Kaduna zuwa Zaria-Kano Read more
Hukumar WHO ta bayyana damuwarta cewa kashi 36 cikin 100 na dukkan mace-macen cutar tarin fuka na faruwa a nahiyar Afirka Read more
Gwamnatin jihar Kaduna ta ce an sake gano wasu gawarwaki uku a kananan hukumomin Jema’a da Kaura Read more
Ma’aikatar ilmi, kimiyya da fasaha ta jihar Jigawa ta fara rangadin duba makarantun gaba da sikandire Read more
Da gaske ne zan tsaya takarar shugabancin Najeriya a shekarar 2023 a karkashin jam’iyyar mu ta PDP – Atiku Read more