Shugaban kasa Buhari da gwamnonin jam’iyyar APC sun kasa tsayar da magana akan shugabancin jam;iyyar APC Read more
Dillalan man fetur na Arewacin Najeriya suna barazanar tsindima yajin aiki biyo bayan kin biyan su kudin safarar man fetur Read more
Akalla mayakan Boko Haram da na ISWAP dubu 7 ne suka mika wuya ga sojojin Najeriya a makon da ya gabata Read more
Majalisar zartarwa ta tarayya ta amince da kudi naira miliyan dubu 92 da miliyan 100 domin gina sararin sauka da tashin jiragen sama Read more
An kaddamar da kwamati domin fara duba tsarin koyarwar makarantun Dutse Mega school da kuma Santami International School dake Garki a jihar Jigawa Read more
Gwamnatin Jihar Kaduna ta tabbatar da kisan Jami’an Soji 2 da wasu fararen hula 32 a karamar hukumar Kauru ta Jihar Read more
Ya kamata a tsagaita wuta tunda mun yarda da fasa shiga kungiyar NATO – Shugaban kasar Ukraine Read more
Hukumar kiyaye hadura ta kasa tace an samu haduran mota sau 1028 da mutuwar mutum 128 a jihoshin Jigawa, Kano, Kaduna da Katsina a cikin wata 3 Read more
Duk wanda aka kama da yin bahaya a sarari za a yanke masa hukuncin daurin watanni 10 a gidan gyaran hali ko zabin biyan tarar kudi akalla naira 5,000 a jihar Jigawa Read more