Rundunar ‘yansanda ta kasa ta kori jami’an ‘yansanda 9 daga aiki bisa zargin kitsa yajin aikin ‘yansanda Read more
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta gargadi al’ummar Musulmi da su guji kin yin azumin watan Ramadan da gangan Read more
Rundunar Hisba ta jihar Jigawa ta kama kwalaben giya dubu 1 da 249 da kwalaben giya mararsa ruwa katan 143 a Dutse Read more
Majalisar Dattawa ta kara wa’adin kammala aiwatar da kasafin kudin badi daga ranar 31 ga watan Maris zuwa 31 ga watan Mayu Read more
Babban bankin kasa (CBN) ya shawarci ‘yan Najeriya da su kauracewa kamfanonin hada-hadar kudaden da basu da rijista domin samun riba idan aka saka jari Read more
Mayakan Boko Haram sun kai hari kan wani sansanin soji a yankin Birnin Gwari a jihar Kaduna inda suka kashe sojoji 11 tare da raunata wasu 19 Read more
Mun fara cimma abinda muke so tunda mun fara fitar da taki ga kasashen waje – Gwamnatin Tarayya Read more